Listen

Description

Send us a text

Kwana 30 da harin Jirgin Kasan Kaduna zuwa Abuja da ya yi sanadiyyar satar mutane da dama, Hukumar DSS ta yi hasashen sabbin hare-hare a wuraren ibada da na shakatawa.

wane shiri gwamanti da limamai da fastoci ke yi da samun wannan labari daga hukumar DSS?