Listen

Description

Send us a text

Batun gwama aikawa da sakamakon zaben 2023 ta kafar intanet da kundin hannu, na ci gaba da daukar hankalin ’yan Najeriya da masu sha’awar siyasar kasar. 

Wadanne matsaloli wannan yunkuri ke fuskanta? 

Mun tattauna da jami'an INEC da kuma masanin fasahar zamani kan wannan batu. 

A yi sauraro lafiya