Listen

Description

Send us a text

Tun  kafin zuwan zaben gwamnan Anambra na 6 ga watan Nuwamba, an yi hasashen faruwar abubuwa da dama, galibi marasa dadi.
 
 Sai dai kuma mutanen Jihar sun bai wa marada kunya; abin jira a gani shi ne me zai biyo baya.
 
 Shirin Najeriya a Yau ya duba dalilan haka da kuma kalubalen da ke gaba, musamman ga sabon gwamna.