Listen

Description

Send us a text

Shirin Najeriya a Yau ya rairayo wasu abubuwan da suka bar baya da kura a zaben shugaban kasa da ’yan majalisun tarayya da aka yi ranar asabar a Najeriya.

Mun duba rikicin mazabar shugaban ja’miyyar APC na Jihar Kano Abdullahi Abbas da dan takarar gwamnan jihar a Jam’iyyar adawa ta NNPP, Abba Gida-Gida, da kuma batun sayen kuri’u a Kalaba, Jihar Kuros Riba.