A shekarar 2018, an sace ‘yan mata sama da 115 daga dakunan kwanansu a Dapchi. Wasu daga 'yan matan da suka je neman ilimi a makaratar da aka kwashesu sun biya farashi da rayukansu. A cikin wannan shiri na Birbishin Rikici, HumAngle ta bayar da labarin waɗannan da aka kashe da kuma firgicin da suka yi ta fama.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya:Zubaida Baba Ibrahim
Muryoyin shiri: Isaac Oritogun, Umar Yandaki, Khadija Gidado
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida