Yan gudun hijira a garin Rann da ke jihar Borno da ke Arewa maso gabashin Najeriya sun farka da karar wani jirgin yaki na shawagi a samansu. Ganinsa ya sanya suka nufi inda sojojin da aka ajiye a sansanin suke domin neman tsaro don kada a yi zargin yan ta’adda ne. Duk da haka, jirgin yakin ya harbe su da bam inda ya kashe mutane akalla 115.
Ko ya yaya lamarin ya faru?
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Egboigbe
Muryoyin shiri: Kamal Dandare
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Abba Toko
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida