Da yawa daga cikin matan da suka rasa matsugunansu a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, wadanda aka tsare mazajensu ba bisa ka'ida ba ko kuma suka bace, suna kewar mazajen su da masu kula dasu da ya'yan su. Aisha tana kewar fiye da haka, ta yi kewar gaskiya da kyautatawa irin ta Umar.
Mai gabatarwa: Ruqayya Saeed
Marubuciya: Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Zubaida Baba Ibrahim
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida