Rayuwar Baana Alhaji Ali ta ruguje bayan daurin shekara shida a karkashin zargin da ake yi masa na dan ta’adda ne, ya jure gallazawar Barikin Giwa, yayin da matarsa ke fafutukar ganin an sake shi.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya:Hauwa Shafii Nuhu
Muryoyin shiri: Umar Yandaki, Ruqayya Saeed
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida