Bayan hare-haren ta'addancin da ake kaiwa a kai a kai, Ba abin da jama'ar Yanbuki ke fuskanta sai zaman damuwa da bakin ciki. A cikin wannan shirin mun kawo muku labarin bacin rai da raunin da ma'aurata ke fuskanta bayan sun rasa wasu muhimman abubuwa ga harin ta'addanci.
Mai gabatarwa: Aliyu Dahiru Aliyu
Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim
Muryoyin shiri: Umar Yandaki, Isaac Oritogun, Attahiru Jibrin
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida