Listen

Description

Hannatu ta samu kwanciyar hankali a matsayinta na malama a jihar Borno har sai da Boko Haram ta afka musu; An tilasta mata barin waccan rayuwar ne yayin da ta yi tattaki kimanin kilomita 300 don tserewa daga fushin maharan.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuciya: Chigozie victor

Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed

Fassara: Ruqayya Saeed

Edita: Aliyu DahiruĀ 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida