A wannan jerin da yake kunshe da labaran kisan Kiyashi na Buni Yadi, za mu ji daga bakin wani ma’aikaci akan halin da aka shiga kafin a kawo harin da kuma bayan harin.
Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Hauwa Shafii Nuhu
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media