Listen

Description

Jummai mai dauke da cikin wata tara ta tsere daga garinsu da ke Nassarawa a Arewacin Najeriya bayan jin karar harbe-harbe! Wannan ba shine karo na farko da take tserewa tashin hankali ba.

A cikin wannan shirin na #BIRBISHINRIKICI, mun ba da labarin asarar da sukayi da kuma gudun hijira.