Al’ummomin da ke karkashin karamar hukumar Chikun A Arewa maso Yammacin Najeriya, ba su da tsaro. A wasu kauyukan dake fadin karamar hukumar, gidajen da babu kowa a cikinsu sun zama ruwan dare gama gari. Yawancin wadannan al'ummomi a kullum 'yan ta'adda suna kaiwa hari da garkuwa da mutane da lalata dukiyoyi. Mazauna suna ci gaba da barin gidajensu zuwa wasu al'ummomi, amma har yaushe sabbin gidajensu za su kasance lafiya?
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Tracy-Allen Ezechukwu
Muryoyin shiri: Isaac Oritogun, Umar Yandaki, Hajara, Hawwa Bukar
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu DahiruÂ
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida