Mata a sansanin ‘yan gudun hijira na Dalori II da ke jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya sun ce Jami’ai ' suna duba matsayin auren su ko rashinsa ne kafin su zaɓi wadanda zasu bawa kayan agaji.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim
Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed, Khadija Gidado
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida