Listen

Description

21 ga Satumbar 2021 rana ce da al'ummar Unguwan Gwari dake Kaduna ba za su manta da ita ba. Sama da mazaunanta 20 ne suka fada hannun masu garkuwa da suka nemi kudin fansa. Sun yi rayuwa a hannunsu har tsawon kwanakin da ya kai ga bikin kirsamati da sabuwar shekara. Wannan ya saka yan uwa da abokan wadanda aka kama din cikin tsananin damuwa. Abin da ya biyo bayan wannan tashin hankali shi ne ya canja rayuwar mazauna garin na har abada. 

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuciya: Aduke Babalola

Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed, Khadija Gidado, Akila Jibrin, Umar Yandaki, Isaac Oritogun

Fassara: Ruqayya Saeed

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida