Listen

Description

Me za ku yi a lokacin da ’yan Boko Haram suka sace danku suka kuma koya mishi musu yaki, alhali kuna fuskantar kora a gidanku?

Wannan jigon na #BIRBISHINRIKICI ta bibiyi rayuwar Ya Hauwa, wacce ta zama mace tilo da ke aiki a matsayin wakiliya a Borno, arewa maso gabashin Najeriya.