Lokacin da wanda kuke ƙauna ya ɓace, kuma bayan shekaru ba ku gan shi ko ji daga gare shi ba, baku cire ran sake haɗuwa, se ya zama wani jinkirin me zafain jira.
Amma me zai faru idan an shafe fiye da shekaru goma ana jira bayan tuna su shine kadai alama ta cewa sun taba rayuwa?