Pwajeldi Lazarus ‘yar shekara 19 ta rasa mahaifiyarta sakamakon rikicin manoma da makiyaya a Numan da ke arewa maso gabashin Najeriya. Wannan shirin na #BIRBISHINRIKICI ya ba da labarin rabuwar Pwajeldi da mahaifiyarta. Yayin da take rayuwa tare da raɗaɗin harin, tana kuma baƙin cikin rasa wacce hankalin ta yafi kwanciya da.
Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Sabiqah Bello
Muryoyin Shiri: Sabiqah Bello
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media