Listen

Description

Sakin Adam Modu da sojojin Najeriya suka yi ya kamata ya zama albishir da abun jin dadi  ga matarsa ​​da mahaifiyarsa da ke jira. Amma  wata cuta da ya kamu da ita a lokacin da ake tsare da shi har yanzu tana addabarsa. A yanzu ya zama wani abin dawainiya  ga danginsa da ke fama da talauci.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuci: Kunle Adebajo

Muryoyin shiri: Umar Yandaki, Ruqayya Saeed

Fassara: Zubaida Baba Ibrahim

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida