Amina tana da shekaru 17 a duniya lokacin da wani dan ta'addan Boko Haram ya nuna wa mahaifiyarta bindiga, ya dora ta a saman babur dinsa, sannan ya tafi da ita. Sai da ta shekara takwas kafin ta sake ganin mahaifiyarta.
Mai gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim
Muryoyin shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida