Wataƙila mutanen da suka rasa matsugunansu sun riga sun yi asara mai yawa saboda tashe-tashen hankula a arewa maso gabashin Najeriya, ‘yan uwansu, gidajensu, rayuwarsu, hankalinsu… Ta hanyar abubuwan da Hauwa, 14, da Adama, 22, za mu ga yadda yake da wuya a sami adalci ga wadanda aka yi wa fyade da kuma yadda rayuwarsu ta canza ba tare da jin dadi ba bayan cin zarafi.
Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Aisha Tijjani Jidda
Muryoyin Shiri: Khadija Gidado, Sabiqah Abdul-Ghaniy, Hauwa Abubakar Saleh
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media