Tsakanin shekara 2014 da 2015, Falmata Abubakar ta shiga wani yanayi mai matukar raɗaɗi. Wani soja da ya tsare mijinta shi ne ya ci gaba da cutar da ita.
Mai gabatarwa: Ruqayya Saeed
Marubuciya: Hauwa Shaffi Nuhu
Muryoyin shiri: Hawwa Bukar
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida