Listen

Description

Adamu da Rahmatu suna soyayya da juna tun kafin kafa kungiyar ta'addanci na Boko Haram fiye da shekaru goma da suka wuce. Shekaru da dama da suka tsere daga gidajensu sakamakon tashin hankalin, har yanzu suna fama da illoli da rikicin da Boko Haram ya haifar. 

Mai gabatarwa: Rukayya Saeed

Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim

Muryoyin shiri: Zubaida Baba Ibrahim, Aliyu Dahiru

Fassara: Rukayya Saeed   

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida