A ranar Litinin, 2 ga watan Yuni, 2014, ‘yan kungiyar ta’addancin nan ta Boko Haram sun kashe kimanin mutane 400 a karamar hukumar Gwoza da ke jihar Borno, a arewa maso gabashin Najeriya, a wani abin da a yanzu aka fi sani da kisan gilla a Gwoza. Amma akwai wadanda suka tsira kuma wannan shine labarinsu.
Mai gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim
Muryoyin shiri: Mahdi, Zubaida Baba Ibrahim, Akila Jibrin
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida