Listen

Description

A shekarar 2016 ne Najeriya ta fara wani shiri na karbar tsofaffin 'yan ta'addan Boko Haram a yankin Arewa maso Gabas. Shirin dai ya janyo ce-ce-ku-ce, domin ‘yan ta’adda ba za su iya samun matsuguni a garuruwansu na baya ba, kuma baza su iya zama a sansanonin ‘yan gudun hijira ba

A Birbishin Rikici mun yi magana da tsofaffin 'yan ta'addan da yan gudun hijirar don jin ra'ayoyinsu.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba IbrahimMarubuci: Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Mariam Mustafa, Rukayya Sa’id, Hadiza Sani, Abdulmalik Ahmad
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Abba Toko
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida