Ja'e Sanni, mai shekaru 50 ya zauna cikin nutsuwa yayin da yake ba da labarin yadda aka kashe dansa. Bai taba tunanin lamarin zai kai ga jama'a ba saboda babu wani rahoto da kafafen yada labarai suka bayar kan lamarin.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Kabir Adejumo
Muryoyin shiri: Akila Jibrin, Attahiru Jibrin, Isaac Oritogun
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu DahiruĀ
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida