Bana Usman, matashi ne dan shekara 17 da ya shiga hannun jami’an sojin Najeriya wadanda suka tsare shi ba a bisa ka’ida ba.
An ajiyeshi a sansanin sojojin Giwa na tsawon shekaru biyar kafin ya samu sa’ar fita.
Sai dai yanzu ba yaron da aka sani bane a baya, lafiyar Bana ta zamewa iyalinsa abun bakin ciki.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Abdulmalik Ahmad, Rukayya Sa’eed, Amira Jaafar
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Abba Toko
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida