Labarin Yagana Mamanaye na rashi ne mai ban mamaki. Kamar miliyoyin mutane a arewa maso gabashin Najeriya, za ta iya raba rayuwarta kashi biyu cikin sauki. Kafin tashin hankalin Boko Haram na 2009 da kuma bayan sa. Amma ba kamar yawancin mutane ba, a gare ta, yakin ba wai kawai ya ɗauki wannan ko wancan masoyin bane, - ya ɗauke duk abin da take da shi.
Marubuciya: Kunle Adebajo
Muryoyin Shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media