A cikin wannan shirin namu na Birbishin Rikici , za mu saurari labarin wani matashin dan gudun hijira a Maiduguri da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, wanda ‘yan ta’adda suka yi garkuwa da shi kwanan nan, da kuma labarin wata mata da aka yi amfani da ita wajen kai kudin fansa.
Marubuciya: Hauwa Shaffi Nuhu
Muryoyin Shiri: Mahdi Garba, Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media