Yan Boko Haram ne suka sace Ummi da 'yan uwanta hudu a lokacin da suke debowa iyayensu itace. Bayan ta shafe kusan shekaru biyar a tsare, ita ce ’yar uwa daya tilo da ta tsira daga wannan mawuyacin hali.
Mai gabatarwa: Aliyu Dahiru Aliyu
Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim
Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed, Khadija Gidado
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida