Listen

Description

Bayan ta rasa danta, mijinta, da jikanta a cikin shekaru takwas, Amina ta yi ƙoƙari don daidaita begen sabuwar gaba da baƙin cikin abubuwan da suka faru a baya.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuci: Kunle Adebajo

Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed, Umar Yandaki

Fassara: Ruqayya Saeed

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida