Listen

Description

Watan ramadana na jefa shauki a zukatun yara masu tasowa ta yadda har rige-rige ake tsakanin juna na ganin an kai wannan munzali.

Shin ta wace hanya ya kamata iyaye su bi domin koya wa yarasu azumin ramadana?

Shirin Najeriya a Yau ya duba matakan koyawa yara azumin ramadana cikin sauki.