Listen

Description

Mutuwar aure kullum karuwa take yi a Arewacin Najeriya.

Mene ne dalili, kuma laifin wane ne? Daga ina matsalar ta samo asali? Mece ce mafita? 

A wannan karon, shirin Daga Laraba ya yi kokarin nemo amsoshin wadannan tambayoyi da ma fahimtar masana a kan wannan matsala.