Listen

Description

Satar mutane domin karbar kudin fansa ya zama ruwan dare a Najeriya.

A wane hali mutanen da ake sacewa ke tsintar kansu a hannun masu garkuda da mutane da kuma bayan an sako su?

Shin yaya wadanda ke satar mutane ke tunani?