Listen

Description

Matsalar rashin lafiyar kwakwalwa da jirkicewar tunani larura ce da kwararrun  likitoci ne kadai ke iya maganinta 

An dai kiyasta cewa 'yan Najeriya miliyan 20 ne ke fama da wannan larura. 

A wannan  karon, mun tattauna a kan me ke kawo matsalar, da kuma hanyoyin da za a bi domin kauce mata, da magance ta.