Listen

Description

Mutane na tunanin matan aure dake aiki ba sa iya sauke haƙƙoƙin da suka rataya a wuyansu saboda tarin uzuri a wuyansu da kuma kula da iyali 

Ko da yike akwai matan da suke da jajircewa a wajen aikinsu matuka.

A shirin Daga Laraba na wannan mako mun yi nazarin rayuwar matan aure masu aiki da irin yadda suke magance kalubalen da suke fuskanta.