Listen

Description

Shin kun yarda cewa garin kwaki na kashe ido ko zuƙe ruwan jiki?

Wasu na shan gari a matsayin abinci su koshi, yayinda wasu ke sha dan marmari.

A cikin shirin Daga Laraba na wannan makon mun duba gaskiyar zancen cewa garin kwaki yana kashe lafiyar ido ko akasin haka.