Listen

Description

A yayin da ake bikin babbar Sallah a Najeriya da sauran ƙasashen Musulmin duniya, shirin Daga Laraba na wannan mako ya dubi yadda al'adun bikin sallah suka canza  zuwa wani abu na daban. 

Mene ne dalilan da al'adun bikin sallah suka lalace a kasar Hausa? 

Saurari bayanai daga bakin dattawa, masana, da kuma matasa kan wannan maudu'i na lalacewar al'adun bikin sallah.