Listen

Description

Yin watsi da tarbiyar ’ya’ya na daga cikin abubuwan da suka haifar da rigingimun da ke addabar al'umma.

A karo na biyu, shirin Daga Laraba ya duba wannan al’amari.