Listen

Description

A wannan shirin mun yi tattaki zuwa yankin  Kudu Maso Gabashin  Najeriya don ganin irin taskun da Musulmai 'yan kabilar Ibo suka ce suna shiga saboda addinin da suka zaba.

A yi sauraro lafiya