Listen

Description

A shirin Daga Laraba da ya gabata, mun tattauna a kan matsalar shaye-shaye da yadda ta addabi al'umma a Najeriya.

A wannan karo za mu duba mu ga shin su wane ne suke amfani da kayan maye?