Listen

Description

A yan shekarunnan amfani da bidiyon tsiraici domin cinma burika ke neman zama ruwan dare a cikin jama'a.

Mene ne akayi ba dai-dai ba har wannan dabi'a ta samu karbuwa  a tsakanin matasa da wadansu manyan?

Mun tattauna da masu ruwa da tsaki domin gano bakin zaren.