Listen

Description

Mutuwar aure daya ce daga cikin matsalolin da ke ci wa mutanen Najeriya musamman 'yan Arewacin kasar tuwo a kwarya. 

Ko kun san wadansu iyayen ne da kansu suke janyo mutuwar auren 'ya'yansu? 

Shirin Daga laraba na tafe da karin bayani, ciki harda wanda aka kashewa aure. 
A yi sauraro lafiya.