Listen

Description

Kungiyoyin  bada agaji masu zaman kansu na kasashen yammacin duniya da aka fi sani da NGO na neman hana mata zaman aure a Jihar Borno, Arewa maso Gabashin Najeriya. 

Ko ta wadanne hanyoyi wadannan kungiyoyi na NGO ke shiga sha'anin zamantakewar aure? 

Saurari shirin Daga Laraba domin jin inda gizo ke saka.