Listen

Description



A wasu sassan Najeriya, rike wayar salula kan zama hadarin da ka iya haifar da sara ko suka ko ma mutuwa idan ajali ya yi.

A wannan karon, "Daga Laraba" ya duba yadda wannan matsala ke karuwa da illar da take haifarwa da kuma hanyoyin magance ta ko kauce wa fada mata.