Listen

Description

Jihar Kano na daya daga cikin jihohin da suka ci gaba a fannoni da yawa na rayuwa. Sai dai wani bincike da muka gudanar ya bankado yadda ake shan wahalar ruwa a wasu yankunan wannan jiha. 

Mene ne ya sa har yanzu ake tsananin wahalar ruwa a Jihar Kano? 

A saurari shirin DAGA LARABA na wannan mako a ji yadda ya bankado bakar wahalar da mutane ke sha  sakamakon rashin ruwa a wasu yankunan Jihar Kano.