Listen

Description

A kwankin baya mun kawo muku shiri na musamman akan yadda ake aure da ciki a wannan zamani.

Wannan karon, shirin ya dubi yadda yaudara ta zamo ruwan dare a tsakanin masu shirin aure.

Shin kunsan yadda yaudara ta zamo rigar ado a wannan zamani?

Shirin Daga Laraba na tafe da bayanai masu ratsa zuciya, da kuma mafita kan yaudara a fagen soyayya.