Listen

Description

Send us Fan Mail

Ranar 22 ga Mayun da muke ciki tsarin hidimar kasa ta NYSC zai cika shekaru 50 da kafuwa. 

Ko kwalliya tana biyan kudin sabulu? 

Shirin Najeriya A Yau na tafe da tattaunawa ta musamman tare da wadanda suka yi hidimar kasa a farko-farkon tsarin.