A cikin shirin al'adu na gado Salissou Hamissou ya duba yanayin aureĀ a duniyar hausa.
Za ku ji irin sauyi da aka samu,dama yadda mutane ke kallon halin da ake ciki.