Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Muktari Magashi wanda ake kira da sunan Ulafa, mawakin Hausa na yabon Annabi.
Shirin kuma ya ji tarhin rayuwarsa da wakokinsa.